Publication : 3 April 2026
Update : 3 April 2026
An ji kalaman nuna ƙyama ga Musulmi yayin wasan sada zumunta da ya jawo ce-ce-ku-ce
‘Yan sanda a Spain sun fara bincike kan kalaman nuna ƙiyayya da wariya da aka yi a wani wasa a Barcelona wanda ya tashi babu ci.
Rahotanni sun ce wasu magoya baya sun rika rera kalamai na cin zarafin Musulmi, lamarin da ya sa hukumomi suka yi gargadi tare da nuna cewa hakan ya saɓa wa doka.
Haka kuma an yi ihun ƙyama yayin busa taken ƙasar Egypt kafin fara wasan.
Wannan lamari ya sake tayar da hankali kan matsalar wariyar launin fata a ƙwallon ƙafa na Spain, inda a baya ma Vinícius Júnior ya fuskanci irin wannan cin zarafi.
Dan wasan Lamine Yamal ya yi Allah-wadai da lamarin, yana mai cewa kalaman sun shafi addininsa kai tsaye.
Tushen labari: Newstimehub
Türkiye joins global framework to address steel overcapacity
Turkish Trade Minister Omer Bolat says G20 talks address food trade, excess capacity and forced labour amid geopolitical tensions.
Israeli restrictions on two-thirds of Gaza block aid access: UN
UN says access constraints affect 65 percent of Gaza as humanitarian groups prepare for winter flooding and assess hundreds of vulnerable displacement sites.
Prominent businessman among six killed in Zimbabwe helicopter crash
Government spokesperson Nick Mangwana confirmed the death of a high-profile businessman, three passengers and two pilots in the crash.
Most Read