Gwamnatin Sudan ta Kudu ta kori shugabannin soji da 'yan sanda da na Babban Bankin Ƙasar
Sanarwar da Shugaba Kiir ya fitar da marecen ranar Litinin ba ta bayyana dalilan da suka sa aka yi korar ba.
Sanarwar da Shugaba Kiir ya fitar da marecen ranar Litinin ba ta bayyana dalilan da suka sa aka yi korar ba.
A jihar Borno kadai, mutum 877,299 ne suka rasa matsugunansu inda suke gudun hijira a cikin gida, waɗanda yawansu ke wakiltar kashi 77.3 na daukacin mutanen da aka yi binciken a kansu.
Tsohon shugaban Ghana John Mahama ya samu kusan 57% na ƙuri'un da aka kaɗa a zaɓen shugaban ƙasar na ranar 7 ga Disamba, inda ya samu nasara a kan Mataimakin Shugaban Ƙasa Mahamudu Bawumia.
Tshon Shugaban na Ghana John Mahama ya samu kusan 57% na ƙuri'un da aka kaɗa a zaɓen shugaban ƙasar na ranar 7 ga Disamba, inda ya samu nasar a kan Mataimakin Shugaban Ƙasa Mahamudu Bawumia.
Wasu mutane dauke da makamai sun kashe fararen hula 21 a Jamhuriyar Nijar – An kai harin ne a ranar 5 ga watan Disamba a mahadar kan iyaka tsakanin Nijar da Mali da Burkina Faso, in ji kafar yada labarai ta gwamnati.
Alaƙar Nijeriya ta Faransa ta sake ƙarfafa yayin da Tinubu ya ziyarci Paris a cikin watan Nuwamba, lamarin da ya tsoratar da masu ganin hakan ya saba wa yadda sauran kasashen yankin ke yanke alaka da kasar da ta musu mul
Mista Bawumia ya amince da shan kayen ne a wani taron manema labarai da ya gudanar a ranar Lahadi inda ya ce bisa alƙaluman da suka fito dangane da zaɓen a halin yanzu, alamu sun nuna Mista Mahama ne ya lashe zaɓen ƙasar
Binciken wucin-gadi da hukumar NSIB ta gudanar ya gano cewa duka injinan jirgin biyu sun samu matsala wanda hakan ya tilasta masa juyawa ya koma Abuja domin sauka.
Mista Bawumia ya amince da shan kayen ne a wani taron manema labarai da ya gudanar a ranar Lahadi inda ya ce bisa alƙaluman da suka fito dangane da zaɓen a halin yanzu, alamu sun nuna Mista Mahama ne ya lashe zaɓen ƙasar
Ana sa ran samun sakamakon farko na zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar zuwa ranar Talata.
Ana sa ran samun sakamakon farko na zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar zuwa ranar Talata.
Rundunar ta ce ta kama ayarin jama’ar ne sakamakon tana sane da tasirin irin wannan tafiyar tasu, inda nan take ta soma gudanar da bincike domin tabbatar da cewa ba su da wata illa ga tsaron yankin.
Shugaban mulkin sojin Burkina Faso Kyaftin Ibrahim Traore ya kori Firaministan ƙasar Apollinaire Joachim Kyelem de Tambela da kuma rusa gwamnatin ƙasar kamar yadda babban sakataren gwamnatin ƙasar ya karanto sanarwa a ta
Tattalin arziƙin Ghana shi ne babban abin mayar da hankali ga masu zaɓen idan aka yi la'akari da yadda ƙasar mai arzikin zinare da koko ke fama da matsin tattalin arziƙi da hauhawar farashi da kuma bashin ƙasashen waje.
An ta yaɗa labarai a kafafen sada zumunta kan cewa Nijeriya na shirin mallaka wa Faransa bangaren haƙar ma'adinanta ga Faransar bayan ziyarar da shugaban Nijeriyar Bola Tinubu ya kai wa ƙasar.
Wani kamfani da yake ƙasar Rwanda wanda wani ƙwararre a harkar naɗar murya da sadarwa ya assasa yana buɗe wa nahiyar ƙofa a matsayin matattarar naɗar murya da ake buƙata a finafinan ƙasa da ƙasa, da finafinai tarihi da k
Hedkwatar Tsaron Nijeriya ta ce dakarun sojin ƙasar sun kuma kwato makamai 8,216 da harsasai 211,459 tare da ƙwato ɗanyen mai da aka sata da ya kai kimanin naira biliyan 57 cikin watanni 11 da suka gabata.
A cikin wata sanarwa, Minnawi ya kira harin na ranar Talata da "mummunan kisan kiyashi" da aka yi wa fararen hula.
Sanata Barau ya ce an jingine batun ne saboda yadda ake ce-ce-ku-ce akan kudirorin, da kuma tabbatar da cewa an yi duban tsananki kan bangarorin da wasu al’ummar kasar ke nuna damuwa a kai.
Orano ne ya mallaki kashi 63.4 na lasisi a kamfanin Somair da ke haƙar ma'adinai a Nijar, yayin da gwamnatin Nijar take da kashi 36.6.
Wata sanarwar da Ministan Watsa Labaran Nijeriya, Mohammed Idris, ya fitar ta ce gwamnatin tarrayyar ƙasar tana maraba da duka shawarwarin da za su iya ƙarin haske game da duk wani ɓangare na daftarin dokokin da ka iya s
Alƙaluman da hukumar zaɓen ƙasar ta fitar sun nuna cea Nandi-Ndaitwah, mai shekara 72, ta jam'iyyar South West Africa People's Organization (SWAPO) ta lashe kashi 57.31 na ƙuri'un da aka kaɗa.
Har yanzu ba a gano hanyar da za a bi don warware rikicin ba, amma ƙwararru na bayar da shawarar cewa masu ruwa da tsaki na cikin gida da na waje na da rawar da za su taka a sakamakon da za a iya samu.
Dakarun Somalia sun kashe aƙalla 'yan ta'addar Al-Shabab 304 a wasu farmakai da suka kai wa ƙungiyar ta'addar a watanni biyun da suka shude.