Dangote na shirin zuba jarin $10bn don shawo kan matsalar wutar lantarki a Nijeriya
Ya bayyana cewa yana duba yiwuwar karkata jarin kamfani ɗaya ko biyu na Dangote, ciki har da na karafa zuwa ga fannin samar da wutar lantarki da habaka masana'antu wutar lantarki a faɗin nahiyar.
22 Satumba 2026
An tsare kwamandan NSCDC da wasu jami'an hukumar na jihar Neja kan mutuwar masu haƙar ma'adinai 37
Hukumar ta ce jami'ai 24 suna hannunta domin gudanar da bincike kan rawar da suka taka wajen mutuwar mutanen.
21 Satumba 2026
Amurka ta ƙulla yarjejeniyar $414m kan aikin haƙar uranium a Nijar
Matakin ya zo ne a daidai lokacin da Washington da Niamey ke ci gaba da fuskantar tsamin dangantaka tun bayan juyin mulkin soja da aka yi a Nijar a shekarar 2023.
18 Satumba 2026
Gwamnatin Nijeriya ta dakatar da kwamandan NSCDC bisa mutuwar masu haƙar ma'adinai 37 a jihar Neja
Ibrahim ya ce gwamnatin jihar Neja ta soke gangamin yaƙin neman zaɓe na Jam’iyyar APC da aka shirya yi ranar Asabar, 19 ga watan Satumba, a Minna, babban birnin jihar, biyo bayan aukuwar lamarin.
18 Satumba 2026
Zuba jari a ɓangaren makamashi na Nijeriya na iya ƙaruwa cikin shekaru biyar – Hukumar IEA
Babban Daraktan hukumar IEA Fatih Birol, Nijeriya na bukatar dimbin jarin kudi domin bunkasa damarmakin da take da su a bangarorin man fetur da iskar gas da makamashi da ake sabuntawa, musamman na hasken rana.
4 Satumba 2026
Iran ta yi gargaɗin cewa yaƙi da Amurka nan gaba zai iya shafar duka shiyyar da ma fannin makamashi
Kakakin rundunar sojin Iran, Mohammad Akraminia, ya bayyana cewa cibiyoyin makamashi da na sadarwa na iya zama wuraren da za a kai wa hari a kowanne irin rikici da za a iya yi a nan gaba.
26 Agusta 2026
Nijar ta cim ma yarjejeniyar gina tashar samar da wutar lantarki ta hasken rana mai karfin MW 200
Za a kwashe tsawon shekaru 20 ana aiki karkashin yarjejeniyar, kana wani kamfani mai zaman kansa ne zai gina cibiyar tare da gudanar da ayyukanta kafin daga karshe ya mika wa gwamnatin Nijar, in ji wani rahoto.
26 Agusta 2026
Zaftarewar ƙasa a wajen haƙar ma'adinai ta yi ajalin mutum aƙalla 100 a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Ana kyautata zaton zaftarewar ƙasar ta faru ne sakamakon "ruftawar wasu ramukan ƙarƙashin ƙasa da masu haƙar ma'adinai ke aiki a ciki", in ji mai gabatar da ƙara na yankin Baboua a cikin wata sanarwa, yana mai sanar da b
19 Agusta 2026
Yankuna uku na Ghana za su fuskanci katsewar wutar lantarki, in ji kamfanin ECG
Katsewar wutar na daga wani ɓangare na ayyukan gyara da kamfanin ya tsara da nufin ƙara ingancin wutar lantarki.
12 Agusta 2026
ECOWAS ta sanya hannu kan yarjejeniyar tallafa wa aikin bututun iskar gas na Nijeriya da Morocco
An tsara hanyar bututun ne don jigilar iskar gas mita cubic biliyan 30 (bcm) a shekara guda daga Nijeriya zuwa Marocco ta hanyar ƙasashe 13 da ke yankin yammacin Afirka, a cewar wata sanarwa haɗin gwiwa tsakanin Morocco
20 Yuli 2026
Trump ya ce Amurka za ta kai hari kan tashoshin wutar lantarki da gadoji na Iran a makon gobe
Shugaban Amurka ya yi gargadin cewa Iran na iya fuskantar ƙarin hare-hare, ya kuma kara cewa za a kai hari kan muhimman kayayyakin more rayuwa idan Tehran ba ta koma kan teburin tattaunawa ba.
15 Yuli 2026
Kenya za ta rage farashin man dizel bayan zanga-zangar da aka yi kan tsadar makamashi
A cikin wani jawabi da aka watsa ta gidan talabijin, Shugaban Kenya, William Ruto, ya bayyana cewa ya ba da umarnin rage farashin dizel da shilling 10 na ƙasar Kenya ($0.0772) a tsarin ƙayyade farashi na watannin Yuni da
22 Mayu 2026
Turkiyya da Nijeriya sun sa hannu kan yarjejeniyar haƙar ma’adinai
Alparslan Bayraktar ya ce “mun yi imani cewa za mu bunkasa alakarmu da Nijeriya a fannin makamashi da albarkatun kasa, ta hanyar da kasashen biyu za su amfana.”
22 Mayu 2026
Dangote ya sanar da shirinsa na samar da megawat 20,000 na wutar lantarki a Nijeriya
“A yanzu za mu shiga fannin lantarki… inda za mu samar da mewagat 20,000 ,” in ji Dangote, yana mai ƙarawa da cewa babu abin da Afirka ta fi buƙata kamar makamashi da takin zamani da abubuwan aiki a masana’antu.
7 Mayu 2026
Trump ya ce za a yi amfani da ‘manyan katafilolin tone kasa’ don kwashe sinadarin Uranium daga Iran
Sabbin kalaman na Trump a jihar Arizona sun zo ne bayan da Iran ta sha alwashin cewa ba za a taba mika ajiyayyan sinadarin “Uranium” dinta zuwa “ko’ina” ba.
7 Mayu 2026
Japan Za Ta Sake Shigo da Man Fetur Daga Rasha Saboda Matsalar Makamashi
Japan na komawa sayen man Rasha domin magance matsalar makamashi da rikice-rikicen duniya suka haddasa.
4 Mayu 2026
DR Congo Na Kafa Rundunar Tsaro Don Kare Ma’adinai
Amurka ta musanta tallafawa rundunar tsaro a DR Congo, yayin da ƙasar ke ƙoƙarin kare muhimman ma’adinanta daga rikici da satar albarkatu.
29 Afrilu 2026
Turai ta kashe ƙarin dala biliyan 32 kan makamashi sakamakon rikicin Iran
Ursula von der Leyen ta ce rikicin ya ƙara matsin tattalin arziki, ta bukaci rage dogaro da man fetur na waje
27 Afrilu 2026
Dangote Ya Nemi Najeriya Ta Dogara da Kanta a Masana’antu da Wutar Lantarki
Dangote ya bukaci Najeriya ta ƙarfafa masana’antu da wutar lantarki domin samun ‘yancin tattalin arziki, tare da shirin faɗaɗa ayyukansa zuwa Gabashin Afirka.
25 Afrilu 2026
Togo Ta Fara Bincike Kan Hakar Ma’adinai Domin Ƙara Tsari
Togo ta ƙaddamar da bincike kan ma’adanan kayan gini domin ƙarfafa doka da inganta tsarin fannin.
20 Afrilu 2026
Mali ta ƙaddamar da tsarin dijital na rajistar ma’adinai, ta lissafa lasisi 631
Sabon tsarin na nufin ƙarfafa gaskiya da inganta sarrafa harkar ma’adinai da kudaden shiga
19 Afrilu 2026
Togo za ta gudanar da bincike kan harkar ma’adinai da kudaden shiga
Gwamnati na shirin duba yawan abin da ake haƙowa da bin doka domin ƙarfafa tsarin kula da albarkatu
19 Afrilu 2026
Nijar ta fara sayar da uranium da ta karɓe daga kamfanin Faransa a kasuwar duniya
Gwamnatin Janar Tiani ta ce ƙasar na da ‘yancin sarrafa ma’adinanta bayan rikici da kamfanin Orano
7 Maris 2026
Zaftarewar ƙasa ta kashe sama da mutum 200 a mahaƙar ma’adinai a Kongo
Ruwan sama mai ƙarfi ya janyo ruftawar ƙasa a yankin Rubaya na gabashin DRC
5 Maris 2026