An kashe gomman mutane a rikicin manoma da makiyaya a Chadi
Lamarin ya faru ne bayan kisan da aka yi wa wani Balaraben makiyayi inda aka yi rikicin tsakanin 17 zuwa 21 ga watan Maris a ƙauyuka uku da ke kudancin yankin Moyen-Chari, kamar yadda ministan ya bayyana a ranar Litinin.
1 Afrilu 2024
KAI-TSAYE: Bankin Duniya na gargaɗi kan 'matsananciyar yunwa' a Gaza
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 166 - ya kashe Falasdinawa akalla 31,819 tare da raunata wasu 73,934 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Net
20 Maris 2024
Isra'ila na yi wa dubban Falasɗinawan da ke tsare horon yunwa — Kungiyar Fursunonin Falasɗinu
Yakin da Isra'ila ke yi a kan Falasdinawa da ke Gaza - wanda ke cikin kwanaki na 157 - ya kashe akalla mutane 31,045, galibi yara da mata, tare da raunata 72,654.
11 Maris 2024
Mutanen da yunwa ta kashe a Gaza sun kai 18 — Ma'aikatar Lafiya
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Zirin Gaza - wanda yanzu ya shiga kwana na 152 - ya kashe Falasɗinawa aƙalla 30,631, galibi yara da mata, tare da jikkata mutum 72,043.
6 Maris 2024
Kai-tsaye: Mutanen da yunwa ta kashe a Gaza sun kai 18 — Ma'aikatar Lafiya
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Zirin Gaza - wanda yanzu ya shiga kwana na 152 - ya kashe Falasɗinawa aƙalla 30,631, galibi yara da mata, tare da jikkata mutum 72,043.
6 Maris 2024
Tsaron abinci: Madagascar ta baza komar arzikinta kan kiwon kifaye
Noman halittun cikin ruwa ya zama zabin da Madagascar ta dauka wajen cike gibin abinci mai gina jiki a tsakanin al’ummarta da kuma kara himma ga dorewa ga ayyukan tattalin arziki da ke kewaye cikin teku da sauran albarka
29 Fabrairu 2024
Talla · 970 × 250
Tsaron abinci: Madagaskar ta baza komar arzikinta kan kiwon kifaye
Noman halittun cikin ruwa ya zama zabin da Madagascar ta dauka wajen cike gibin abinci mai gina jiki a tsakanin al’ummarta da kuma kara himma ga dorewa ga ayyukan tattalin arziki da ke kewaye cikin teku da sauran albarka
28 Fabrairu 2024
Mutane sun mutu a wurin sayen shinkafa mai rahusa ta Kwastam a Nijeriya
Sanarwar da hukumar hana fasa-ƙwauri ta Nijeriya ta fitar ta tabbatar da mutuwar wasu mutane sakamakon turmutsutsu lokacin da suke ƙokarin sayen shinkafa mai rahusa da take sayarwa a birnin Lagos da ke kudancin ƙasar.
27 Fabrairu 2024
Gwamnatin Nijar ta karya farashin buhun shinkafa mai nauyin kilo 50
Sai dai wannan sabon farashi ya bambanta daga wannan jihar zuwa wata, inda a Yamai za a sayar da buhun a kan jaka 13.500 na CFA.
22 Fabrairu 2024
Kalubalen da ke gaban biranen Afirka na samar da wadataccen abinci
Ya kamata hukumomi a kasashen Afirka su fara tanadin filaye a cikin birane domin noma. Sannan su rika shiga yarjejeniyar noma tare da samar da ingantaccen kasuwa da manoma za su rika sayar da amfanin gonakinsu.
19 Fabrairu 2024
Ƴan Sudan na gargaɗi kan 'matsananciyar yunwa' da tsananin buƙatar jinƙai
Yaƙin ya kuma raba mutane fiye da mutum miliyan shida da muhallansu a cikin kasar, yayin da sama da miliyan guda suka yi hijira zuwa kasashen waje, akasarinsu zuwa kasashen Chadi da Masar da ke makwabtaka da kasar.
18 Fabrairu 2024
Ƴan Sudan na gargaɗi kan 'matsananciyar yunwa' da tsananin buƙatar jin kai
Yaƙin ya kuma raba mutane fiye da mutum miliyan shida da muhallansu a cikin kasar, yayin da sama da miliyan guda suka yi hijira zuwa kasashen waje, akasarinsu zuwa kasashen Chadi da Masar da ke makwabtaka da kasar.
17 Fabrairu 2024
Tasirin El Nino: Yadda fannin noma a Afirka ke fama da sauyin yanayi
Hukumar Kula da Yanayi ta Duniya ta bayyana 2023 a matsayin shekarar da ta fi kowacce zafi, tana mai gargadin cewa al'amura na iya munana saboda yadda El Nino ta addabi tekuna, gonaki da kasa a Afirka.
1 Fabrairu 2024
Falasdinawa na cin abincin dabbobi saboda yadda yakin Isra'ila ya jawo yunwa a Gaza
Maudu'in #GazaStarving na ci gaba da yaduwa a kafafen sada zumunta na zamani don nuna yunwar da ke kunno kai a Gaza sakamakon munanan hare-haren da Isra'ila ke kai wa.
25 Janairu 2024
Falasdinwa sun koma cin abincin dabbobi saboda yadda yakin Isra'ila ya jawo yunwa a Gaza
Maudu'in #GazaStarving na ci gaba da yaduwa a kafafen sada zumunta na zamani don nuna yunwar da ke kunno kai a Gaza sakamakon munanan hare-haren da Isra'ila ke kai wa.
25 Janairu 2024
Zobo: Yadda 'yan kasuwa da manoma ke amfani da shi
Gwamnatin Nijeriya ta yi hasashen samun dala biliyan uku a duk shekara ta hanyar fitar da zobo zuwa kasashen ketare
13 Janairu 2024
Zobo: Yadda 'yan kasuwa da manoma ke amfani da shi
Gwamnatin Nijeriya ta yi hasashen samun dala biliyan uku a duk shekara ta hanyar fitar da zobo zuwa kasashen ketare
13 Janairu 2024
Makiyayan Maasai a Tanzania sun saki shanu sun kama kiwon zuma
Munin da yanayi ya yi wanda ba a tsammata ba ya tilasta wa al'ummar Maasai da ke arewacin Tanzania neman mafita a hanyar da suke rayuwa da kula da kawunansu.
4 Janairu 2024
Seitebogo: 'Yar Afirka ta Kudu da ke wayar da kai kan cutar noma da tabon ta ya zama mai muhimmanci gare ta
Kungiyar da matashiyar da aka haifa da cutar noma ta kafa, na aiki ba dare ba rana wajen wayar da kan mutane game da cutar, camfi game da ita da kuma taimakawa wajen samar da kudaden magance ta.
3 Janairu 2024
Za mu wadata 'yan Nijeriya da isasshen abinci da lantarki a 2024: Tinubu
Domin yaki da yunwa a Nijeriya, Shugaba Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta noma shinkafa da gero da masara da alkama da sauran amfanin gona a bana.
1 Janairu 2024
Gaba daya al'ummar Gaza na fuskantar matsalar yunwa - MDD
Luguden wutar da Isra'ila ta kwashe kwana 76 tana yi a Zirin Gaza ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 20,000, da jikkata fiye da 52,600.
21 Disamba 2023
NAFDAC ta gano wuraren da ake madara, barasa da lemo na bogi
Lemon Coca-Cola da madarar Peak da tumatirin ketchup na daga cikin kayayyakin da ake sauya wa kwalba da gwangwani.
19 Disamba 2023
Ana tare motoci dauke da abinci a yayin da yunwa ke ƙaruwa a Gaza
Hare-haren da Isra'ila ta kwashe 69 tana kaiwa a Gaza sun yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 18,608, galibinsu mata da kananan yara sannan fiye da mutum 50,594 sun jikkata kana dubban na binne a karkashin baraguzan gi
14 Disamba 2023
Matar da ke amfani da fasaha wurin dafa abinci iri daban-daban
Simisola na girki ne domin nishadi, kuma takan gayyaci baki lokaci bayan lokaci domin ta dafa musu abinci iri daban-daban don ta tsaya tana kallonsu suna ci tana jin dadi.
10 Disamba 2023